EUTALSAT 16A FREQ. 11356 POL: H SYMBOL RATE: 45000 BC: 3/5

Takiyya A Musulunci (3) Dalilai daga Alkur’ani (1)

Wannan shiri yana bayani a kan TAKIYYA a musulunci tare da kawo ma’anarta da kuma dalilanta daga cikin littatafan malaman musulunci, sannan shirin zai bada amsoshi gamsassu a kan shubuhar da wahabiyawa su ke yadawa a kan wannan maudu’i. Takiyya tana da alakada da Akida ta wani bangaren kuma tana da alaka da Fikhu. Mai gabatarwa : Malam Jamili Yusuf Babban Bako: Sheikh Muhammad Ali Maudu’i: Dalilai daga Hadisai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

1 × 4 =

Alhamis
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a 6:30
Zababben Allah 7:00
Babban Jahadi7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Mu Koma Gona9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Tafsirin Al-Kr'ani12:30
Kissoshin Alkur'ani14:00