EUTALSAT 16A FREQ. 11356 POL: H SYMBOL RATE: 45000 BC: 3/5

Wannan gidan na ku (Alwilayah TV Hausa) yana bukatar tallafinku, musamman ma kayan aiki, kamar Camera, Generator, gina Studio, da sauran su.

 

Masu son tallafawa da kudi za su iya turawa ta waddannan hanyoyi guda biyu:

 

1- Access Bank

 

Account Name Ibrahim Abdullahi

 

Account No.  0782404630

 

2- Eco Bank

 

Account Name Ibrahim Abdullahi

 

Account No. 4840005835

 

Domin tuntubar mu a kan wannan batu zaku iya aiko da sakon SMS ko kuma kira ta hanyar wadannan lambobi : kira: 07020907171   sakon WhatsApp +989030897799  Gmail: [email protected]

 

Asabar
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a6:30
Zababben Allah7:00
Babban Jahadi7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Dausayin Yara 9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Ahkam12:30
Kasar Hausa14:00