EUTALSAT 16A FREQ. 11356 POL: H SYMBOL RATE: 45000 BC: 3/5

Alwilyah TV Hausa

Gidan TV ne da yake yada shirye-shiryen Addini da rayuwa a cikin  harshen Hausa, muna bin ingantattun hanyoyi domin tabbatar da mas’aloli na Addini  tare da kiyaye amanar ilimi.

A cikin wadannan shirye-shirye akwai: hukunce-hukuncen Addini, amsa shubuhohi, #Free_Zakzaky, mazahabobi, akida, hadin kai, maulidin Annabi (SAWA) da Imamai (AS), shirin mata da yara, kiwon lafiya, tare da masu kallonmu da sauransu.

Litinin
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a 6:30
Zababben Allah 7:00
Salihan Mata7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Shirin Lafiya9:30
Dan Gatan Allah 10:30
Wakokin12:00
Fiyayyen Halitta12:30
Akidunmu14:00