EUTALSAT 16A FREQ. 11356 POL: H SYMBOL RATE: 45000 BC: 3/5

Hukuncin Mara lafiya (1)

Daga cikin hukunce hukuncen musulunci akwai hukuncin mutumin da ya ke cikin rashin lafiya wadda ake sa tsammanin cewa ba zai tashi ba, wato lokacin da ake ganin cewa mutuwa zai yi, to a irin wannan lokaci akwai mas’aloli da ya kamata wannan mutum ya kula da su, in yana cikin hayyacinsa, in kuma baya cikin hayyacinsa sai masu jinyarsa su yi kokarin aiwatar da wadannan ka’ioji, kamar yadda addini yazo da su. Mai gabatarwa: Malam Abdullahi Yusuf Babban Bako: Sheikh Ibrahim Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

15 − 4 =

Alhamis
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a 6:30
Zababben Allah 7:00
Babban Jahadi7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Mu Koma Gona9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Tafsirin Al-Kr'ani12:30
Kissoshin Alkur'ani14:00