Abin koyinmu shiri ne na Musamman a kaan Shahadar Sayyida Zahra (as), yana bayani a kan kywawan dabi’un Sayyida Zahra (as) Musamman Irin yadda ta gudanar da raywarta a lokacin da Musifu suka sameta, a kasha na daya yana nuna tsarkin asalin Sayyida Zahra.