Tushen Al'umma shiri ne da yake magana a kan tarbiyyar iyali da #zamantakewa a mahangar lafiya da addini, a wannan #karon yana #magana ne a kan #mace mai #shayarwa, cewa wane irin #abinci ne ya #kamata ta ci, da kuma #tsafatar da ya kamata ta #kula, ta #bangare #addini kuma, an yi #magana a kan #hukunce_hukuncen #azuminta