Gidan Zahra yana bayani ne shahaar Sayyida Zahra (as) ya tattauba akan yadda Shahadarta ta kasance, da kuma dalilan da suka sanya ta yi shahada, haka nan an yi #Bayani a kan #matsayin #gidan #Zahra (as) ta bangaren matsayin gidan da kuma daukakar da Allah ya yi masa ya Fifita shi kan dukkan gidan,a kasha nafarko yana magana a kan #wajabcin so da kaunar Sayyida Zahra (as), da kuma haramcin cutar da ita