SadaukarwarSayyida Zahra
Shiri ne da yake bayani a kan Irin Gudunmawar da Sayyida Zahra ta bayar a wajan yada Musulunci, da kare #Manzoncin Mahaifinta Annabi #Muhammad (as), tun daga aiko shi har zuwa wafatinsa, da kuma yadda ta bayar da jkariya ga mijinta Khalifan Manzon Allah Imam Ali (as)