EUTALSAT 16A FREQ. 10804 POL: H SYMBOL RATE: 30000 BC: 3/4

Alkur'ani da Rayuwa shiri ne da ya ke bayani a kan yadda ya kamata Dan Adam ya rayu a wannan doron duniya, tare da bayyana mahangar Alkur'ani mai girma a kan aslin halittar Mutum, sannan shirin zai tabo bangaren matsalolin da Al'umma ta ke fama da su tare da bayyana hanyoyin da za a iya magance wadannan matsaloli. Mai gabatarwa: Malam Yahaya Yusuf Bakon shiri: Sheikh Muhammad Ibrahim Auwal Maudu'i: Addini da Rayuwa -1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *