EUTALSAT 16A FREQ. 11356 POL: H SYMBOL RATE: 45000 BC: 3/5

Alkur'ani da Rayuwa shiri ne da ya ke bayani a kan yadda ya kamata Dan Adam ya rayu a wannan doron duniya, tare da bayyana mahangar Alkur'ani mai girma a kan aslin halittar Mutum, sannan shirin zai tabo bangaren matsalolin da Al'umma ta ke fama da su tare da bayyana hanyoyin da za a iya magance wadannan matsaloli. Mai gabatarwa: Malam Yahaya Yusuf Bakon shiri: Sheikh Muhammad Ibrahim Auwal Maudu'i: Mene ne Addini 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Alhamis
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a 6:30
Zababben Allah 7:00
Babban Jahadi7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Mu Koma Gona9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Tafsirin Al-Kr'ani12:30
Kissoshin Alkur'ani14:00