#Tushen #Al'umma #shiri ne da #yake #magana a #kan #tarbiyyar #iyali da #zamantakewa a #mahangar #lafiya da #addini, a #wannan #karon yana #magana ne a kan #mace mai #shayarwa, cewa wane irin #abinci ne ya #kamata ta ci, da kuma #tsafatar da ya kamata ta #kula, ta #bangare #addini kuma, an yi #magana a kan #hukunce_hukuncen #azuminta