Abin koyinmu #shiri #nena #musamman a kan Shahadar Sayyida Zahra (as), yana #bayani a kan kywawan dabi’un #Sayyida #Zahra (as) Musamman Irin yadda ta gudanar da raywarta a lokacin da Musifu suka sameta, a kasha na daya yana nuna tsarkin asalin Sayyida Zahra.