Shin kun san #hukuncin siye da sayar da jini a #Musulunci? Ko mene ne hukuncin ci ko shan jini? Mene ne matsayin Shari'a game da zubar da jini, diyyar jini, da kuma wajibcin yin takatsantsan wajen mu'amala da jini?
A cikin wannan shiri, za mu tattauna waɗannan batutuwa da sauran muhimman hukunce-hukuncen da suka shafi jini bisa koyarwar fikihun #makarantar Ahlul Baiti (AS).