Shiri ne da ya ke bayani a kan yadda mutum zai yaki zuciyarsa, sannan za a fadi hanyoyi da dama wadanda idan an bisu za a yiwa kai tarbiya ta addini bisa koyarwar makarantar Ahlulaiti (A.S.)
Mai gabatarwa: Malama Nafisa Ahmad Abubakar.
Babbar Bakuwa: Malama Asiya Adam.
Maudu'i: Hare Haren Shaidan (11)