MAGADA ANNABAWA (50) MALAM HARUNA ABDUSSALAM

MAGADA ANNABAWA SHIRI NE DA YAKE MAGANA A KAN AKIDUN SHI’A DA ALAKAR WADANNAN AKIDU DA AHLULBAITI (A), A LOKACI GUDA KUMA SHIRIN YANA BADA AMSA A KAN SHUBUHAR DA TAKE CEWA AKIDUN SHI’A BA DAGA AHLULBAITI SUKE BA, SHIRIN YANA KOKARIN BADA AMSA CEWA LALLAI WADANNAN AKIDU SUN ZO NE DAGA MANZON ALLAH(S) DA […]