#Hadin_kai #wajibi ne a #cikin #Al'umma, #Sabani #Halitta ce ta dan #Adam, akwai sabani wanda ya ke #mai kyau, akwai sabani na #Haram, #Allah ya aiko #Annabawa da #Manzanni don #shirya da #mutane, sai a k#alli wajan da aka #hadu, a yi aiki tare, a yi wa juna #uziri a kan abin da aka #saba