EUTALSAT 16A FREQ. 10804 POL: H SYMBOL RATE: 30000 BC: 3/4

Shiri ne da ya ke bayani a kan yadda mutum zai yaki zuciyarsa, sannan za a fadi hanyoyi da dama wadanda idan an bisu za a yiwa kai tarbiya ta addini bisa koyarwar makarantar Ahlulaiti (A.S.) Mai gabatarwa: Malama Nafisa Ahmad Abubakar. Babbar Bakuwa: Malama Asiya Adam. Maudu'i: Hare Haren Shaidan (11)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Lahadi
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a6:30
Zababben Allah7:00
Babban Jika7:30
Tarihin Shiekh Baha'i8:30
Mu Koma Gona9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Jawaban Jagora12:30
Kissoshin Alkur'ani14:00