Hadin kai wajibi ne a cikin Al'umma, Sabani Halitta ce ta dan Adam, akwai sabani wanda ya ke mai kyau, akwai sabani na #Haram, #Allah ya aiko #Annabawa da #Manzanni don #shirya da #mutane, sai a k#alli wajan da aka #hadu, a yi aiki tare, a yi wa juna #uziri a kan abin da aka #saba