Shirin #Bako na #musamman #shiri ne ya ke #tattaunawa da #baki #daban_daban a kan #al'aumaran #yau da #kullum, a #wannan #karon #Alwilayah TV #hausa ta sami #tattaunawa #Malam #Ishaka #Ishaka #Gano #daya #daga #malaman #Musulunci #mabiya #Makarantar #Ahlul baiti a #jahar #Kano da ke #arewacin #Najeriya,