Shirin Bako na musamman shiri ne ya ke tattaunawa da baki daban_daban a kan al'aumaran yau da kullum, a wannan karon Alwilayah TV hausa ta sami #tattaunawa #Malam #Ishaka #Ishaka #Gano #daya #daga #malaman #Musulunci #mabiya #Makarantar #Ahlul baiti a #jahar #Kano da ke #arewacin #Najeriya,