Alkur'ani da Rayuwa shiri ne da ya ke bayani a kan yadda ya kamata Dan Adam ya rayu a wannan doron duniya, tare da bayyana mahangar Alkur'ani mai girma a kan aslin halittar Mutum, sannan shirin zai tabo bangaren matsalolin da Al'umma ta ke fama da su tare da bayyana hanyoyin da za a iya magance wadannan matsaloli.
Mai gabatarwa: Malam Yahaya Yusuf
Bakon shiri: Sheikh Muhammad Ibrahim Auwal
Maudu'i: Mene ne Addini 4