Gidan TV ne da yake yada shirye-shiryen Addini da rayuwa a cikin harshen Hausa, muna bin ingantattun hanyoyi domin tabbatar da mas’aloli na Addini tare da kiyaye amanar ilimi.
A cikin wadannan shirye-shirye akwai: hukunce-hukuncen Addini, amsa shubuhohi, #Free_Zakzaky, mazahabobi, akida, hadin kai, maulidin Annabi (SAWA) da Imamai (AS), shirin mata da yara, kiwon lafiya, tare da masu kallonmu da sauransu.
| Laraba | |
|---|---|
| Shiri | Locaki |
| Qur'ani-Addu'a | 6:30 |
| Zababben Allah | 7:00 |
| Kissoshin Alkur'ani | 7:30 |
| Tarihin Shiekh Baha'i | 8:30 |
| Dausayin Yara | 9:30 |
| Dan Gatan Allah | 10:30 |
| Wakokin | 12:00 |
| Hanya Madaidaiciya | 12:30 |
| Abin koyinmu | 14:00 |