A cikin wannan shiri na **Bako na Musamman**, mun tattauna da Malam Nurul Haq Abba Al-Bashir, inda ya bayyana yadda ya je jana'izar Sayyid Sahid Ali Khamenei (Allah ya kara masa Rahama) tare da bayyana irin matsayinsa da girmansa a idon al'ummar duniya.