A cikin wannan darasi na **Makasib Muharrama (Darasi na 4)**, za mu tattauna hukuncin cinikin alade a mahangar fikihun Musulunci.
Shin ya halatta Musulmi ya sayar da alade ko ya yi ciniki da shi? Mene ne matsayin wannan ciniki a Shari'a? Wane dalilai ne malamai suka dogara da su wajen bayyana hukuncin wannan mu'amala?