EUTALSAT 16A FREQ. 10804 POL: H SYMBOL RATE: 30000 BC: 3/4

Gidan Zahra a wannan jkaron ya tattauna a kan Sadaukarwar Sayyida Zahra Shiri ne da yake bayani a kan Irin #Gudunmawar da Sayyida Zahra ta bayar a wajan yada #Musulunci, da kare #Manzoncin #Mahaifinta #Annabi #Muhammad (as), tun daga aiko shi har zuwa wafatinsa, da kuma yadda ta bayar da jkariya ga mijinta Khalifan Manzon Allah Imam Ali (as)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Alhamis
ShiriLocaki
Qur'ani-Addu'a 6:30
Zababben Allah 7:00
Babban Jahadi7:30
Tarihin Shiekh Baha'i 8:30
Mu Koma Gona9:30
Dan Gatan Allah10:30
Wakokin12:00
Tafsirin Al-Kr'ani12:30
Kissoshin Alkur'ani14:00