MAGADA ANNABAWA SHIRI NE DA YAKE MAGANA A KAN AKIDUN SHI’A DA ALAKAR WADANNAN AKIDU DA AHLULBAITI (A), A LOKACI GUDA KUMA SHIRIN YANA BADA AMSA A KAN SHUBUHAR DA TAKE CEWA AKIDUN SHI’A BA DAGA AHLULBAITI SUKE BA, SHIRIN YANA KOKARIN BADA AMSA CEWA LALLAI WADANNAN AKIDU SUN ZO NE DAGA MANZON ALLAH(S) DA AHLULBAIT (A).
MAI GABATARWA: MALAM MUSTAFA SA’ID
MALAMIN SHIRI: MALAM HARUNA ABDUSSALAM.